Jump to content

Man shanu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Man shanu
dairy product (en) Fassara, Dairy products and dairy components - butter, ghee, butter paste, milk fat. Dry butter (en) Fassara, Butter (including dry and with flavor components - OKPD2, code 10.51.30.100) (en) Fassara da fat spread (en) Fassara
Kayan haɗi cream (en) Fassara
madara
Kayan haɗi fat (en) Fassara
Tarihi
Farawa 8 millennium "BCE"
hoton man shanu
  1. man shanu
    Man shanu wani nau'in mai ne da ake samo shi a jikin shanu ta hanyar tatso shi, man-shanu dai mai ne wanda ake amfani da shi sosai wajen cin abinci kuma man shanu mai ne da ƙamshin shi ya sha ban-ban da sauran Kalolin mai.kuma ana saka shi a abinci kamar miyan kuka, taushe da sauransu. Bayan An fitad da man Shanu daban sannan akan sake dafa Nonon shanun , don maida shi Kindirmo, Sannan akan kaɗa ɗanyan man a ƙara a cikin dafaffan Kindirmo, Wanda Zai kwanta a samansa Kindirmon don Man ya ƙarawa Kindirmon maiko, wannan Man da ake kaɗawa a zuba a Saman Kindirmon Shi ake ƙira Malanko. MALANKO Wani nau'in mai ne Na madarar Shanu, Wanda kuma ake zubawa a Saman Kindirmo, Bayan an fitar da Shi daga jikin ɗanyan Nonon shanu, Sai a sake maida shi cikin Kindirmo Bayan an kammala dafa Nonon shanun don a ƙarawa Kindirmon Maiƙo.

Amfanin man shanu

[gyara sashe | gyara masomin]

Amfanin man shanu dai yana da yawa domin wasu na amfani da shi wajen cin abinci wasu kuma na amfani da shi wajen haɗa magungunan gargajiya.

Asalin man shanu

[gyara sashe | gyara masomin]

Man shanu ya samo asali ne ga tatsar nono da fulani keyi a jikin shanayen su, inda akan ware nonon daban kuma a ware man shanun daban. [1]

https://www.rumbunilimi.com.ng/

  1. https://cookpad.com/us/recipes/7141745-puff-puff